rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Tarayyar Afrika Lafiya Majalisar Dinkin Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sama da mutane miliyan 10 na fama da cutar hanta a Afirka

media
Maganin Cutar Hapatite ko cutar hanta Getty Images

Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta bayyana cewar sama da mutane miyayan 10 sukayi fama da cutar hanta ko Hepatitis a shekarar 2015  a nahiyar Afrika, kuma sama da miliyan 4.8 yara kanana ne.

Hakazalika tace a kowani shekara mutane 200 ne ke mutuwa daga cutar,wanda kuma babban abun takaici kamar yadda zakuji cikin wannnan rahoto da Wakilin mu na Abuja Mohammad Sani Abubakar ya hada, a cikin kasashe 47 na nahiyar ta Afrika kasashe 3 ne kawai suka sa himma wajen ganin sun kawar da cutar.

 


Sama da mutane miliyan 10 na fama cutar hanta a Afrika 28/06/2019 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare