rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Wasanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kungiyoyi 16 sun samu tsallakawa mataki na gaba a Masar

media
Jadawalin gasar cin kofin Afrika Bien Sports

Sanun a hankali ana karasawa gaba a gasar cin kofin Afrika dake gudana a Masar, bayan mataki ko kuma zagayen farko.

Kungiyoyi 8 ne yanzu haka za su kama hanyar dawowa gida, yayinda 16 za su fafata, a mataki na biyu da zai baiwa kungiyoyi 8 damar samun tikiti zuwa qota final.


Jadawalin wasani da za a yi bayan nasarori da kungiyoyi suka samu a gasar cin kofin kwallon kafar Afrika dake gudana a Masar.

Ranar juma’a 5 ga watan yuli.

Uganda-Senegal.

Morocco –Benin

Ranar asabar 6 ga watan Yulin nan

Najeriya –Kamaru.

Masar mai masaukin baki da Afrika ta kudu.

Ranar lahadi 7 ga wata yuli

Madagascar- Jamhuriyar Demokkuradiyar Congo.

Algeriya- Guinee.

Ranar Litinin 8 ga watan Yuli

Ghana –Tunisia.

Sai Mali- Cote D’Ivoire.