Tarayyar Afirka
An bude taron ministocin kasashen Afirka karo na 35 a Yamai
Yau alhamis aka bude taron koli karo na 35 da ya hada ministocin harkokin wajen kasashen Afirka a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar.Babban aikin da ke gaban mahalarta taron wanda zai share tsawon yini biyu, shi ne tsara muhimman batutuwan da shugabannin kasashen nahiyar za su tattauna a kai a ranar 7 ga wannan wata.AbdoulKarim Ibrahim Shikal ya aiko mana da karin bayani cikin rahoton da ya hada.
Wallafawa ranar:
Talla
An bude taron ministocin kasashen Afirka karo na 35 a Yamai
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu