rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Malawi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Zanga-zangar adawa da nasara lashe zaben Malawi

media
Peter Mutharika Shugaban kasar Malawi AMOS GUMULIRA / AFP

Dubban yan kaasr Malawi sun sake gudanar da zanga zanga kan sakamakon zaben shugaban kasar wanda shugaba Peter Mutharika ya samu nasara a watan Mayu.


Masu zanga zangar sun yi tattaki a titunan Lilongwe ba tare da fuskantar jamiā€™an tsaro ba, yayin da mutane suka rufe shagunan su da kuma Majalisar dokoki domin kaucewa duk wata barazana.

Daya daga cikin masu zanga zangar, Binto Banda yace kowa a Malawi ya san cewar shugaba Peter Mutharika bai lashe zaben ba.