rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Sahel Najeriya Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Majalisar Dinkin Duniya za ta tallafa wa yankin Sahel a bangaren tsaro

media
Abdoulkarim Ibrahim Shikal tare da Amina Mohammed, mataimakiyar Babban Sakataren Majlisar Dinkin Duniya RFI Hausa

Daya daga cikin matsalolin da suka addabi kasashen Afirka, musamman Yankin Sahel shine matsalar tsaro, kuma wannan na daga cikin abinda shugabannin kasashen Afirka suka tattauna a wajen taron da suka yi a Jamhuriyar Nijar.


Sai a biyo mu a shirin Bakonmu A Yau don sauraron cikakken zantawar da Abdoulkarim Ibrahim Shikal yayi da mataimakiyar magatakardar Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed, inda ta bayyana kokarin da Majlisar ta yi, kuma take ci gaba da yi na tallafa wa yankin Sahel a bangaren tsaro.