rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Maradi Shari'a

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An fara shari'ar manyan laifuka ta shekara-shekara a Maradi

media
Tambarin Kotu a Jamhuriyar Nijar © RFI

Yau ne aka bude shari’ar manyan laifuka ta shekara shekara a garin Maradi na Jamhuriyar Nijar, tsawon makwanni uku alkalan za su yi suna gudanar da shari’ar ga manyan laifuka kusan 30 don yanke musu hukunci. Salisu Isa na dauke da rahoto.


An fara shari'ar manyan laifuka ta shekara-shekara a Maradi 15/07/2019 - Daga Salisu Isah Saurare