rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Jos

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnati ta fara aikin rushe gine-gine marasa inganci a Jos

media
Wasu jami'ai da ke aikin rushe gine-ginen. Daily Post Nigeria

Gwamnatin jihar Plateau da ke Najeriya ta kaddamar da shirin fara rushe gine-ginen da basu da inganci, bayan hadarin da aka samu makon jiya, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane 12.


Gwamnati ta fara aikin rushe gine-ginen ba sa kan ka'ida a Jos 19/07/2019 - Daga Muhammad Tasiu Zakari Saurare