rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Sharhi kan yada wasar karshe ta gasar cin kofin Afrika za ta gudana a Masar

Daga Abdoulaye Issa

A yau Senegal za ta fafata da Algeriya a wasar karshe dangane da gasar cin kofin Afrika dake gudana a Masar.

Tsawon wata daya da soma wannan gasa,ya rageĀ  kungiyoyi biyu da suka hada da Senegal da Algeriya a wasar karshe da za a buga a birnin Cairo.

A cikin shirin Duniyar wasanni mun mayar da hankali ga irin rawar da kungiyoyin kwallon kafa suka taka tun bayan soma wannnan gasar a shekaru da suka gabata.

An samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya

Tababa da rashin tabbas sun mamaye zaben Messi a matsayin gwarzon FIFA

Kungiyoyin kwallon kafa a Nijar na fatan samun ci gaba a Duniyar kwallo

Yadda gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta nahiyar Afrika ke wakana a Morocco

Pillars ta lashe kofin kalubalen Najeriya na farko cikin shekaru 66