rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya BOKO HARAM

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (8)

media
Tsohon shugaba kuma wanda ya assasa kungiyar ta'addanci ta Boko Haram Muhammad Yusuf lokacin da jami'an tsaron Najeriya suka kama shi a birnin Maiduguri na jihar Borno Daily Post

Daya daga cikin matsalolin rikicin Boko Haram ya haifar a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya shi ne raba mutane sama da miliyan biyu da gidaje su ko ma garuruwan inda su ke gudun hijira a biranen da ke da cikakkun matakan tsaro kamar Maiduguri da sauran su.Yayinda aka ci ka shekaru 10 da fara rikicin Boko Haram Majlisar dinkin ta yi kiyasin cewa akwai kimanin mutane miliyan biyu da rabi da rikicin Boko Haram ya raba da matsugun su su ke gudun hiira a ciki da wajen Najeriya. Wakilinmu na Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a kai.


Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (8) 26/07/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare