rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An samu karancin fitowar jama'a yayin zaben 'yan kwadago a Nijar

media
Wani taron masu kada kuri'a RFIHAUSA/Abubakar Isa Dandago

Yau Laraba ma'aikata a Jamhuriyyar Nijar na gudanar da zaben kungiyoyin kwadago da za su jibanci al'amuransu kamar wakilci magana da yawunsu, da kuma kwato musu hakki a batutuwa daban-daban. Wannan dai shi ne karon farko da ake irin wannan zabe a kasar ta Nijar inda ake son kungiyar ta samu kashi 5 cikin dari na masu zaben kafin samun damar wakilcin ma'aikatan. Sai dai duk da ya ke ba wata matsala da ta hana zaben gudana ma'aikatan ba su fito dafifi ba wajen zaben. Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya hada mana rahoto
abban abun jira a gani shine sakamakon zaben


An samu karancin fitowar jama'a yayin zaben 'yan kwadago a Nijar 31/07/2019 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare