wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa
Rikicin Tiv da Jukun ya tilasta kullle jami'ar jihar Taraba

Rikicin kabilanci tsakanin Jukun da Tiv a karamar hukumar Wukari na Jihar Taraba a Tarayyar Najeriya, ya yi sanadiyar macewar mutum uku da kuma rufe jami'an har sai abunda hali ya yi. Ga rahoton da Ahmad Alhassan ya aiko mana daga Jalingo.
Rikicin Tiv da Jukun ya tilasta kullle jami'ar jihar Taraba
02/08/2019
- Daga Ahmad Alhassan
Saurare