rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Najeriya da WHO sun kaddamar da yaki da cutuka marasa yaduwa

media
Wasu jami'an Hukumar lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya AFP/Pius Utomi Ekpei

Gwamnatin Najeriya da hadin guiwan hukumar lafiya ta majalisar dinkin duniya WHO ta kaddamar da wani sabon shirin yakar cututtuka marasa yaduwa da ke matukar kashe al’umma a Nigeriya.A binciken da majalisar dinkin duniya ta gudanar,ta gano cewa kashi 71 na mace-mace a duniya suna da alaka da wadannan cututtuka marasa yaduwa kamarsu hawan jini, cuwon zuciya,cutar laujen jini wato sickle cell a turance da dai sauran su. Wannan shiri da aka kaddamar za’a yishi ne na tsawon shekaru 7 wato daga 2019 zuwa 2025. Ga wakilin mu na Abuja Mohammad Sani Abubakar dauke da rahoto.


Najeriya da WHO sun kaddamar da yaki da cutuka marasa yaduwa 07/08/2019 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare