rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Kaduna Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rundunar 'yan sandan Kaduna ta yi holin 'yan bindiga 79

media
Wasu da ake zargi da ayyukan ta'addanci a Najeriya REUTERS/Ahmed Kingimi

Garkuwa da mutane da satar shanu da fashi da makami na daga cikin matsalolin tsaro da ke ciwa Arewacin Naijeriya tuwo a kwarya. Sai dai rundunar 'Yan sandan jihar Kaduna ta bayyana nasarar kama wasu mutane 79 da ta ke zargi da aikata manyan laifuffuka daban daban. Wakilinmu na Kaduna, Aminu Sani Sado na dauke da rahoto akai.


Rundunar 'yan sandan Kaduna ta yi holin 'yan bindiga 79 08/08/2019 - Daga Aminu Sani Sado Saurare