rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Nijar Benin

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan tarnakin da rufe iyakar Najeriya ya haddasawa al'umma

media
Wasu tarin motocin dakon kaya akan iyakar Najeriya da Jamhuriyyar Benin JL. Aplogan/RFI

A Najeriya, rufe kan iyakokin kasar ya haddasa tashin farashin wasu daga cikin kayayyakin abinci, ciki har da shinkafa da man girki, ko da ya ke a wasu sassan kasar ba a fuskanci wannan matsala ba.Faruk Muhammad Yabo, ya kai ziyara yankin kan iyakar Najeriya da Nijar a bangaren ILLELA ga kuma rahotonsa.


Rahoto kan tarnakin da rufe iyakar Najeriya ya haddasawa al'umma 28/08/2019 - Daga Faruk Yabo Saurare