rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Maiduguri BOKO HARAM Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sojin Najeriya sun gana da kungiyar Dattawan Borno kan Boko Haram

media
Babban Hafson Sojin Najeriya Yusuf Tukur Burutai AFP PHOTO/STRINGER

Rundunar Sojojin Najeriya ta yi wata ganawa da Kungiyar dattawan jihar Borno sakamakon damuwa da al’umma ke nunawa kan sabunta hare-hare da Boko Haram ke yi a jihar abinda ya haifar da tsoro da kuma tserewar wasu al’ummomi daga garuruwan su. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto akai.


Sojin Najeriya sun gana da kungiyar Dattawan Borno kan Boko Haram 29/08/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare