rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Burkina Faso

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yan bindiga sun kaiwa sojoji hari a Burkina Faso

media
Wani jami'in tsaro dake aikin sunturi a Burkina Faso ISSOUF SANOGO / AFP

Wasu yan bindiga dauke da makamai sun kai wani harin kwantar bauna a wani barikin sojan kasar dake garin Tongomael a arewacin kasar ta Burkina Faso.


Harin da yan Bindigan suka kai ranar juma’a da ta gabata da misalin karfe 4 na safe na dada nunawa gazawar hukumomin Burkina Faso wajen dakile hare-haren yan bindiga dake cin karnen su ba babaka a wasu yankunan arewacin kasar.

Mutane biyar dai ne suka bata biyo bayan wannan harin da yan bindiga suka kai barikin soji dake garin .