rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Farfesa Abdullahi Zuru kan hukuncin kotun Birtaniya da ya bai wa wani kamfani izinin kwace kadarorin Najeriya

Daga Azima Bashir Aminu

Wasu kungiyoyin fararen hula a Najeriya yau sun gudanar da zanga zanga a gaban ofishin Jakadancin Birtaniya da ke birnin Abuja, inda suke bukatar soke hukuncin kotun kasar da ya baiwa wani kamfani umurnin karbe kadarorin gwamnati da suka kai sama da Dala biliyan 9 da rabi, saboda sabawa wata yarjejeniyar kwangilar iskar gas.

Kungiyoyin sun bayyana hukuncin kotun a matsayin haramcacce, inda suka bukaci gudanar da bincike kan wadanda ke da hannu wajen badakalar. Dangane da wannan zanga zangar da kuma hukuncin kotun da ya mallakawa kamfanin kadarorin Najeriya, mun tattauna da masanin harkar shari’a da kuma man fetur, Farfesa Shehu Abdullahi Zuru na Jami’ar Abuja, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar

Dr Mohammed Bashir Talbari kan nasarar Abiy Ahmed ta lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel

Barista Buhari Yusuf kan rikici tsakanin rundunar Yan Sanda da hukumar kula da ayyukan Yan Sandan

Barrister Buhari Yusuf kan takaddamar da ta dabaibaye shirin daukar sabbin 'yan Sanda a Najeriya

Shekaru 18 da yakin Afghanistan: ko yaya manazarta ke kallon salon yakar ta'addanci?

Sarkin Hausawan Yaoude Mai Martaba Ousman Ahmadou Maikoko kan kammala taron Kamaru game da 'yan aware

Dr Sadik Muhammad kan jawabin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari game da zagayowar ranar 'yancin kasar

Mai Martaba Sarkin Agadez Umaru Alhaji Ibrahim Umaru kan mutuwar tsohon shugaban Faransa Jaque Chirac