rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
  • Palestinawa 22 hare-hare daga Israela ya kashe a Gaza.
  • Dan kunar bakin wake ya kashe mutun daya a ofishin 'yan sandan Indonesia
  • Yau ake zama a bainin jama'a game da tsige Shugaban Amurka Trump
  • Wasu 'yan kasar Kamaru sun shiga Otel da Shugaba Paul Biya ke ciki a Paris.
  • Tashin Bam a Kabul na Afghanistan ya kashe mutane 7
  • Saudiya, Daular Larabawa da Bahrain za su shiga wasannin kwallon kafa tare

Kamaru Tarayyar Afrika

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shugaban yan adawar Kamaru zai sake bayyana kotu

media
Jagoran yan Adawa Maurice Kamto a Kamaru RFI/Capture d'écran

Yau juma’a jagoran ‘yan adawar Kamaru Maurice Kamto  wanda ya zo na biyu a zaben shugabancin kasar da aka gudanar a shekarar 2018, zai fuskantar shari’a a kotun sojin kasar kan zargin sa da haddasa tashin hankali a wasu yankunan kasar ta Kamaru.


Kasashen duniya da suka hada da Faransa,Amurka da kungiyar kasashen Turai sun bukaci a sako Shugaban yan adawar Maurice Kamto daga kurkukun da ake tsare da shi.

Gwamnatin Kamaru ta yi watsi da kiraye-kiraye kasashen Duniya na ganin ta sako Maurice Kamto , har ila yau magoya bayan sa da dama ke tsare biyo bayan samun su da laifin gudanar da zanga-zanga ba bisa ka’ida ba.

Maurice Kamto ya kuma yi watsi da sakamakon zaben kasar,zaben da hukumar zabe ta ayana Shugaba Paul Biya a matsayin mutumen da ya lashe shi.