rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Nijar Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Neman mafita tsakanin Najeriya da Nijar kan hare - haren 'yan bindiga

media
Hoton dake alamta 'yan bindiga REUTERS/Goran Tomasevic/File Photo

Kamarin Hare haren yan bindiga kan iyakar Nijar da Najeriya da ke kisa da satar mutane don neman kudin fansa, satar shanu da saka dubban iyalai gudun hijira ya sa gwamnonin Jihohin Katsina, Sokoto da Zamfara
suka halarci taron kwanaki biyu da gwamnan Maradi Zakari Umaru ya
shirya don daukar matakai a kan wannan matsala ta tsaro.
 

Wakilin mu Salisou Issa daga Maradi Jamhuriya Nijar ya hada mana wannan rahoto.


Neman mafita tsakanin Najeriya da Nijar kan hare - haren 'yan bindiga 09/09/2019 - Daga Faruk Yabo Saurare