rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Za a kaddamar da ayyukan ci gaba a garin Tillaberi a Jamhuriyar Nijar

Daga Michael Kuduson

A Jamhuriyar Nijar, kamar dai kowace shekara, 18 ga watan disamba ita ce ranar da ake gudanar da bukukuwan zagayowar ranar jamhuriya.

A kowace shekara, shugaban kasar ta Nijar na amfani da wannan rana domin kaddamar da muhimman ayyukan irin na ci gaba a daya daga cikin jihohin kasar, da suka hada da hanyoyi, gidaje, filayen wasa da dai sauransu.

A bana za a gudanar da binkin ne a garin Tillaberi da ke yammacin kasar, wanda aka yi wa take da ‘’ Tillaberi Tchandalo’’.

Amadou Moussa da ake kira da suna Amede, mai bayar da shawara ne na musamman ga shugaban kwamitin shirya wannan biki, ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal karin bayani.

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar

Dr Mohammed Bashir Talbari kan nasarar Abiy Ahmed ta lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel

Barista Buhari Yusuf kan rikici tsakanin rundunar Yan Sanda da hukumar kula da ayyukan Yan Sandan

Barrister Buhari Yusuf kan takaddamar da ta dabaibaye shirin daukar sabbin 'yan Sanda a Najeriya

Shekaru 18 da yakin Afghanistan: ko yaya manazarta ke kallon salon yakar ta'addanci?

Sarkin Hausawan Yaoude Mai Martaba Ousman Ahmadou Maikoko kan kammala taron Kamaru game da 'yan aware

Dr Sadik Muhammad kan jawabin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari game da zagayowar ranar 'yancin kasar

Mai Martaba Sarkin Agadez Umaru Alhaji Ibrahim Umaru kan mutuwar tsohon shugaban Faransa Jaque Chirac