rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Kungiyoyin kwallon kafa a Nijar na fatan samun ci gaba a Duniyar kwallo

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin Duniyar wasanni ,mun leka Jamhuriyar Nijar,inda muka samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a harakokin da suka jibanci kwallon kafa a Agadez da babban birnin kasar Yameh.

Za ku ji irin ci gaba da aka samu a kungiyoyin Agadez da kungiyar As Sonidep dake babban birnin Yameh a cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa.

An samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya

Tababa da rashin tabbas sun mamaye zaben Messi a matsayin gwarzon FIFA

Yadda gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta nahiyar Afrika ke wakana a Morocco

Pillars ta lashe kofin kalubalen Najeriya na farko cikin shekaru 66

Sharhi kan yada wasar karshe ta gasar cin kofin Afrika za ta gudana a Masar