rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Nijar za ta kaddamar da shirin habaka kiwon wani nau'in rakumi

media
Wasu nau'ikan rakuma da ke kokarin karewa a Nijar Foto: Leonardo Kiles

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da wani shiri domin habaka kiwon rakuma a kasar, wannan kuwa lura da yadda wani jinsi na rakuma ke fuskantar barazanar karewa. A yankin Agadez da ke arewacin kasar ne za a aiwatar da wannan shirin kamar yadda za ku ji karin bayani a wannan rahoto na Umar Sani.


Nijar za ta kaddamar da shirin habaka kiwon wani nau'in rakumi 30/09/2019 Saurare