rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano

Rahotanni Najeriya Lagos

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yadda sabon tsarin sufurin babur ya samu karbuwa a Lagos

media
Wata fasinja mai bautar kasa a kan babur din Opay a birnin Lagos RFI/Ahmed Abba

Hukumomin a jihar Lagas da ke kudancin Najeriya, sun bai wa wasu kamfanonin sufuri damar tafiyar da sufurin Babura ko OKADA, domin taimakawa al’umma tafiye-tafiyersu na yau da kullum, ta hanyar amfani da fasahar zamani, kasancewar birnin daya daga cikin mafi cinkoson ababen hawa a nahiyar Afirka.To saidai wasu na kokawa kan yadda suke tafiyar ganganci, wanda so tari ke kaiwa ga haddaru da rasa rayuka. Ahmad Abba yayi dubi kan wannan sabon tsarin ga kuma rahotan sa.


Yadda sabon tsarin sufurin babur ya samu karbuwa a Lagos 01/10/2019 - Daga Ahmed Abba Saurare