rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Faransa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan bikin cika shekaru 60 da fara ayyukan AFD a Nijar

media
Tambarin hukumar raya kasashe ta Faransa, AFD fr.wikipedia.org

Hukumar raya kasashe ta Faransa AFD ta yi bikin cika shekaru 60 da fara gudanar da ayyukanta a jamhuriyar Nijar. Domin yin bita dangane da irin ayyukan da wannan hukuma ta gudanar a wadannan shekara 60, an gudanar da wani taro na musamman a Damagaram tare da halartar shugaban hukumar da kuma jakadan Faransa a jamhuriyar Nijar. Daga Damagaram, ga rahoton Ibrahim Malam Chillo.


Rahoto kan bikin cika shekaru 60 da fara ayyukan AFD a Nijar 04/10/2019 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare