rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
rss itunes

Shugaba Biya na Kamaru ya fara daukan matakan sulhu da abokan hamayya

Daga Michael Kuduson

A kokarinsa na sulhunta bangarorin kasar, shugaban Kamaru Paul Biya, ya saki jagoran adawar kasar Maurice Kamto da wasu magoya bayansa, da kuma wasu ‘yan aware da ke tsare a kurkuku, ba tare da shugabannin su ba.

kungiyoyin kare hakkin bil’adama irinsu Amnesty International da sauran su, sun bayyana hakan a matsayin matakin farko na kawo karshen musgunawa ‘yan adawa a kasar.

Ku yaya kuke kallon wannan mataki?

Wace hanya kuke ganin ya kamata abi wajen sulhunta bagarorin kasar Kamaru, bayan tsawon watanni ana rikici da juna?

Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin kasashen yammacin Afrika dake mafani da kudin CFA

Ra'ayoyi kan tasirin dakarun kasashen ketare wajen yakar ta'addanci a Sahel

Ra'ayoyi kan kashe jami'an kungiyar agajin Faransa da Boko Haram tayi

Ra'ayoyin Masu Saurare kan yawaitan harin ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali

Ra'ayoyi kan rahoton da yace Najeriya ce kasa ta 2 a duniya da ake aurar yara mata

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan harajin ajiya ko cire kudi a bankunan Najeriya

Ra'ayoyin masu sauraro kan al'amuran da ke ci musu tuwo a kwarya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kara saka wasu yankunan kasar a cikin dokar ta baci

Za'a rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar 14 a Faransa nan da shekarar 2035.

Ra'ayoyin masu sauraro kan takaddamar neman karin albashi a Najeriya da kuma matakin shiga yajin aiki

Ra'ayoyin masu sauraro kan matsalar yajin aikin malaman makarantu a Jamhuriyar Nijar