rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Wasu 'yan kalilan ne suka danne tattalin arzikn Najeriya - Buhari

media
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS/Siphiwe Sibeko

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa kan yadda wasu tsiraru a kasar, suka danne tattalin Arzikin Kasar. Inda yace akalla mutane miliyan 150 na cikin halin hannu baka hannu kwarya, Shugaban ya bayyana hakan ne a wajen taro karo na 25 da ake gudana Abujan Najeriya, mai taken wane hali Najeriya zata samu kanta a shekarar 2050.

Mohammed Kabir Yusuf na dauke da rahoto.


Wasu 'yan kalilan ne suka danne tattalin arzikn Najeriya - Buhari

Rahotan Kabiru Yusuf game da korafin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari game da yadda wasu 'yan kalilan da suka mamaye tattalin arzikin kasar.

07/10/2019 - Daga Kabir Yusuf Saurare