rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Nijar ta kori wasu Magadan gari

media
Zauren majalisar dokkokin Nijar a lokacin muhawara Niger inter

A jamhuriyar Nijar tsige magadan garin da ake zargi da yin ba dai dai ba, wajen tafiyar da sha’anin kudin hukuma, tare da maye gurbinsu da kantomomi da gwamnati ke yi, lamarin da ya zama ruwan dare a kasarInda yanzu haka zababbun magadiyan garin da dama ne aka tube, tare da maye gurbinsu da kantomomi.


Magajin garin Gidan Rumji a Jihar Maradi Abdoulaye Dan Djibo, na daya daga cikin na bayan nan da aka kora daga kan mukamin, to ko ya ‘yan adawa ke kallon wannan koma bayan da ake fuskanta.

Alhaji Tahiru Guimba shine shugaban jam’iyar Model Ma’aikata, jam’iyar dake matsayin yar ba ruwarmu da kowa.

Korar wasu magadiyan gari a Jamhuriyar Nijar 09/10/2019 Saurare