rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Majalisar Dinkin Duniya Hakkin Mata

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan yadda bikin ranar 'ya'ya mata ta duniya ya gudana a Najeriya

media
Wasu yara 'yan makaranta a Najeriya UNHCR/K.Mahoney

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar tattauna matsalolin da yara mata kanana kan shiga a rayuwa. Majalisar ta ce ta ayyana ranar 11 ga watan 10 na kowace shekara ya kasance ranar 'ya'ya mata ta Duniya. Kamar yadda za ku ji a rahoton Faruk Muhammad Yabo daga Sokoto, masana sun tafka muhawara akan yadda za’a lalabo hanyar dakile wannan matsalar.


Rahoto kan yadda bikin ranar 'ya'ya mata ta duniya ya gudana a Najeriya 11/10/2019 - Daga Faruk Yabo Saurare