rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Kabila guda ce Tuareq da Buzaye Da kuma Abzinawa?

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin Amsa da tambaya daga nan sashen hausa na rediyon Faransa Mickael Kuduson ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare kamar haka:

Kabila guda ce Tuareq da Buzaye da kuma Abzinawa?

Wace dangantaka wadannan kabilu keda shi da larabawa?

Shin bayan wadannan akwai wasu kabilun farar fata wadanda ba larabawa ba a kasashen Afrika.

Amsar tambaya kan alakar sanyin hunturu da karuwar masu tabin hankali

Amsar tambaya kan matsayin yankin Hong Kong mai kwarya-kwaryar 'yancin karkashin China

Karin bayani kan kan rabe-raben aikin hako mai a sassan Najeriya

Amsar Tambaya kan kasashen da ke da kujeran naki a Majalisar Dinkin Duniya

Karin haske kan mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da Amurka