rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Ghana Canjin Yanayi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan yadda taron yaki da dumamar yanayi ke wakana a Ghana

media
Tasirin dumamar yanayi ga tekunan duniya. Flickr / Creative Commons

A yau laraba aka bude babban taron yaki da dummamar yanayi a birnin Accra na kasar Ghana.Taron da ke hada masana baya ga wakilan kungiyoyi masu zaman kan su da kuma shugabanni daban-daban daga yankin kudancin Sahara. Abdoulaye Issa daga Accra ya hada mana rahoto kan yadda taron ke gudana.


Rahoto kan yadda taron yaki da dumamar yanayi ke wakana a Ghana 16/10/2019 - Daga Abdoulaye Issa Saurare