rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Rashawa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnati Najeriya ta bayyana inda ta kai kudaden rashawar da ta kwace

media
Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya Ibrahim Magu. Twitter/@officialEFCC

A karan farko Gwamnatin Najeriya ta bayyana yadda ta yi amfani da kudaden da ta kwato daga hannun wadanda suka yi rub daciki a dukiyar al'umma, kudin da ya kai Naira tiriliyan guda, matakin da ke zuwa bayan caccakar da ta gwamnatin ke sha daga wasu ‘yan Siyasar kasar kan inda ta ke kai makamantan kudaden da ta ke ikirarin kwatowa.Muhammad Kabir yusuf na dauke da rahoto akai.


Gwamnati Najeriya ta bayyana inda ta kai kudaden rashawar da ta kwace 17/10/2019 - Daga Kabir Yusuf Saurare