rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Lagos

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ambaliyar ruwa na barazana ga al'ummar Lagos ta Najeriya

media
Ambaliyar ruwa a jihar Lagos REUTERS/Tife Owolabi

Kamar kowane lokaci na damuna, mazauna jihar Legas a Najeriya na fama da matsalar ambaliyar ruwa, amma a wannan karo, kira su ke ga hukumomin jihar su lalubo mafita mai dorewa, yayin da akasarinsu suka kasa zama a gidajensu sakamakon ambaliyar.Daga garin Legas, Michael Kuduson ya hada mana wannan rahoto.


Ambaliyar ruwa na barazana ga al'ummar Lagos ta Najeriya 23/10/2019 - Daga Michael Kuduson Saurare