rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Muhallinka Rayuwarka
rss itunes

Muhawara dangane da batun rufe kan iyakar Najeriya da wasu kasashe

Daga Abdoulaye Issa

shirin Muhallinka Rayuwarka yana nazari ne kan al’amuran da suka shafi noma da kiwo, canji da kuma dumamar yanayi da dai sauran batutuwan da suka shafi Muhalli.

A yau shirin zai mayar da hankali ne kan cece kucen da ake ci gaba da yi game da matakin da gwamnatin tarayyar Najeriya na rufe iyakokin ta dake kan tudu domin hana shigar da shinkafa cikin kasar daga waje.

Cikin shirin zaku ji yadda aka tafka muhawara tsakanin masu rajin kare hakkin jama’a da masana a fannin noman da kungiyar manoman shinkafa da kuma kananan manoman dake a matsayin jigon wannan tsari.

Kalubalen da rikicin Zamfara zai haifarwa fannin Noma a Najeriya

Yadda rikicin Zamfara ke shirin haddasa kamfar abinci a Najeriya

Rashin tsaro ya tilastawa wasu makiyayan Najeriya da Nijar tserewa zuwa Chadi

Manoma na tafka asarar kashi 30 cikin 100 na hatsin da suke nomawa a shekara

Dalilan da suke haddasa tsadar kayan abinci a Najeriya duk da karuwar wadanda ke rungumar noma

Yadda ambaliyar ruwa ta yi banna a wasu sassa na Arewacin Najeriya

Rabuwar kawuna dangane da amfani da wasu nau'uka na takin zamani

Matakin Najeriya na ganin an farfado da tafkin Chadi don samar da aikin yi

Cutukan da ke barazana ga dabbobi da amfanin gona tare da hanyoyin magance su

Dalilai na kimiyya da ke haddasa guguwa mai dauke da kakkarfan ruwan sama.