rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Daga Ahmed Abba, Abdoulkarim Ibrahim

An ayyana zaman makoki na tsawon kwanaki uku, daga Litinin din nan a kasar Mali, don nuna juyayin kisan da ‘yan ta’adda suka yi wa sojojin kasar 50 a karshen makon da ya gabata.Kafin wannan hari na kasar Mali, an samu faruwar makamancinsa a jamhuriyar Nijar, inda suka aka hallaka sojojin kasar 12, lamarin da ya sa ake diga ayar tambaya dangane da amfani ko rashin amfanin dubban dakarun kasashen Yammacin Dunia cikin wadannan kasashe na yankin Sahel.

Dangane da wannan batu, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alkassoum Abdourahman mai sharhi kan lamurran yau da kullum, ga kuma zantawarsu.

Zantawa da Mr Dan Manjang kwamishinan yada labaran Plateau kan harin da ya kashe Soji 2

Sarkin Hausawan Legas kan dokar haramta hayar babura na Okada da Keke Napep

Alhaji Shehu Ashaka kan wasikar da dattawan arewa suka rubutawa Buhari dangane da tsaro

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Farfesa Muntaka Usman game da umarnin Kotu na daina biyan tsaffin Gwamnoni Fansho

Alhaji Abubakar Mairamri tsohon Kwamishinan 'yan sanda kan umurnin Muhammadu Buhari na kawo karshen matsalolin tsaro a Najeriya

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar