rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Kasuwanci
rss itunes

Kamfanin mai na NNPC, yayi shelar gano danyen mai a Bauchin Najeriya

Daga Abdoulaye Issa

Gwamnatin Najeriya ta sanar da daukar matakai na fadakar da jama’a domin gujewa sayar da filaye a wasu yankunan arewacin kasar, yankunan da ake sa ran soma fitar da mai. a wani mataki da ake ganin watakila zai iya fidda wannan bangare na Najeriya kunya.

Ahmad Abba a cikin shirin kasuwa a kai miki dole ya duba alfanun mataki.

Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa

Gwamnatin Najeriya ta gindaya sharruda kafin bude kan iyakokin ta

Tarzomar kyamar baki a Afrika ta Kudu zata shafi tattalin arzikin kasashen da abin ya shafa

Matakin na Najeriya na haramta sayarwa masu shigar da abinci takaddar kudi ta Dala

Kasashen yammacin Afirka sun amince da ECO a matsayin kudin bai - daya