rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gobara ta tashi a unguwar Makoko a Lagas

media
Gobara a wani yankin kasuwa AFP

A birnin lagas dake kudancin Najeriya wata gobara ta tashi a yan katako dake unguwar Makoko, wada tayi sanadiya asarar dukiyoyi na miliyoyin nairas.

Wanan na zuwa ne kwanaki kadan bayan da wata gobara ta lakume wata kasuwa a birnin na Lagas.


Hukumomin na Lagas sun aike da jamiā€™an kwana-kwana zuwa unguwar da gobarar ta tashi, mazauna unguwar sun shiga halin rudani.

Gobarar ta hadasa cinkoso ababen hawa a ungunwani dake makwabtaka da inda ta tashi.

Alhaji Amadu, sarkin guragun lagos, wanda ganau ne ya mana karin bayani.