rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Kasuwanci
rss itunes

Rikicin yan kasuwa a kasar Ghana

Daga Abdoulaye Issa

Kungiyar Kwadagon Ghana GHUTA ta sanar da shirin ta na gudanar da gagarumin aikin rufe shagunan ‘yan kasashen waje da ke birnin Accra.

Lamarain da ya samo asali yau da shekaru kusan 20 a kasar ta Ghana.

Abdoulaye Issa da ya ziyarci kasar ta Ghana ya jiyo ta bakin wasu yan kasuwa da wakilan kungiyar ta Ghuta a Ghana.

Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa

Kamfanin mai na NNPC, yayi shelar gano danyen mai a Bauchin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta gindaya sharruda kafin bude kan iyakokin ta

Tarzomar kyamar baki a Afrika ta Kudu zata shafi tattalin arzikin kasashen da abin ya shafa

Matakin na Najeriya na haramta sayarwa masu shigar da abinci takaddar kudi ta Dala

Kasashen yammacin Afirka sun amince da ECO a matsayin kudin bai - daya