rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Rikici ya kuno kai wajen daukar yan kokowa a Maradi

Daga Abdoulaye Issa

Hukumar kokuwar gargajiya a Nijar ta baiwa jihohi dama na su gudanar da zaben yan kokowa da suka dace sun wakilci jihohin su a gasar cin takobiyu na bana .

Za mu duba wasu daga cikin matsalloli da suka soma kuno kai a jihar Maradi batun dakatar da sha’araren dan kokuwar Jihar Maradi Umaru Bindigau.

CAF ta fitar da jadawalin wasannin neman gurbin gasar cin kofin duniya

Muhimman abubuwan da suka faru a fagen kwallon kafa cikin shekarar 2019

UEFA za ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai a yau

Nasarar lashe kyautar Ballon d'Or karo na 6 ga Messi ya haddasa cece-kuce

Ilahirin tawagogin kwallon kafar Najeriya sun fuskanci koma baya

Ci gaban da aka samu bayan cika shekaru 100 da fara wasan Polo a Najeriya

Martanin NFF bayan rashin nasarar Super Eagles ta samun tikitin gasar CHAN