rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Adam A Zango ya amsa wasu daga cikin tambayoyin RFI

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,Mickael Kuduson ya nemi jin ta bakin masana da ya dace su kawo muku karin haske dangane da wasu daga cikin tambayoyin da kuka aiko.

Haka zalika zaku ji hirar darediyon Faransa na rfi yayi da Adam A Zango.

Amsar tambaya kan alakar sanyin hunturu da karuwar masu tabin hankali

Amsar tambaya kan matsayin yankin Hong Kong mai kwarya-kwaryar 'yancin karkashin China

Karin bayani kan kan rabe-raben aikin hako mai a sassan Najeriya

Amsar Tambaya kan kasashen da ke da kujeran naki a Majalisar Dinkin Duniya

Karin haske kan mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da Amurka