rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Damben gargajiya da kwakwadar miyagun kwayoyi

Daga Abdoulaye Issa

An wayi gari wasannin damben gargajiya a wasu  kasashen Afrika na fuskantar koma baya,lamarin da ya samo asali daga rashi kulawa da hukumomi a kasashe da suka hada da Najeriya da Nijar  ke yi a kai.

A Najeriya yan wasan dambe sun koka a kai, kamar dai yadda zaku ji  a shirin duniyar wasanni tareda Abdulrahaman Gambo.

CAF ta fitar da jadawalin wasannin neman gurbin gasar cin kofin duniya

Muhimman abubuwan da suka faru a fagen kwallon kafa cikin shekarar 2019

UEFA za ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai a yau

Nasarar lashe kyautar Ballon d'Or karo na 6 ga Messi ya haddasa cece-kuce

Ilahirin tawagogin kwallon kafar Najeriya sun fuskanci koma baya

Ci gaban da aka samu bayan cika shekaru 100 da fara wasan Polo a Najeriya

Martanin NFF bayan rashin nasarar Super Eagles ta samun tikitin gasar CHAN