rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Bikin mika takobin jagora Alhaji Umaru Futiyu Tall a birnin Dakar

Daga Abdoulaye Issa

A ranar 17 ga watan Nuwambar wannan shekara ta 2019 ne, Firaminista Faransa Edouard Philippe ya mika wa shugaban Senegal Macky Sall takobin Sarki kuma shugaban addini Alhaji Umaru Futiyu Tall, wanda turawan mulkin mallakar Faransa suka kwace sannan suka yi awun gaba da shi a shekara ta 1893.

An gudanar da wannan biki ne a birnin Dakar fadar gwmanatin Senegal tare da halartar manyan jami’an gwamnatocin kasashen biyu, ‘yan majalisar dokiki sannan kuma da halartar tawagar zuriyar Sheikh Alhaji Umaru Tall.

Mahaman Salisu Hamisu a cikin shirin al'adun mu na gado ya duba mana yada aka gudanar da wannan biki na Dakar.

Yadda Chamfi ko Tsafi ke tasiri a wasan kokowar gargajiya a Jamhuriyar Nijar

Ana gab samun karin yare guda kan 11 da Jamhuriyyar Nijar ke da su a hukumance

Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiya a Jamhuriyyar Nijar kan fasaharsa ta waka cikin zance

Dambarwar da ta biyo bayan nadin sabon sarkin kabilar Shuwa Arab a Lagos

Yadda takaddar yarjejeniyar aure a jihar Kano ke ci gaba da jan hankalin jama'a

Dalilan da ke haddasa tashin hankali tsakanin ma'aurata a Kasar Hausa

Salon karin magana a harshen dan adam da yadda zamani ke shafarsa