rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Farfesa Muntaka Usman game da umarnin Kotu na daina biyan tsaffin Gwamnoni Fansho

Daga Azima Bashir Aminu

Wata Kotun Tarayya da ke Lagos a Najeriya ta zartas da hukuncin cewa Gwamnatin kasar ta kwato kudaden Fansho da ake baiwa tsaffin Gwamnoni da a yanzu su ke rike da mukamin Ministoci ko kuma wakilai a majalisar kasa. Kazalika Kotun ta umarci Ministan shari'a da ya kalubalanci dalilin da ya sa Gwamnatocin jihohi ke baiwa tsoffin Gwamnoninsu makudan kudade da sunan Fansho.

Wannan na biyo bayan takaddamar da aka samu Zamfara inda Gwamnatin yanzu ke biyan kudaden da suka kai Naira Miliyan 700 a shekara ga tsoffin Gwamnonin jihar. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Muntaka Usman na Jamiar Ahmadu Bello dake Zaria don jin yadda suke kallon lamarin.

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Alhaji Abubakar Mairamri tsohon Kwamishinan 'yan sanda kan umurnin Muhammadu Buhari na kawo karshen matsalolin tsaro a Najeriya

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar

Dr Mohammed Bashir Talbari kan nasarar Abiy Ahmed ta lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel

Barista Buhari Yusuf kan rikici tsakanin rundunar Yan Sanda da hukumar kula da ayyukan Yan Sandan

Barrister Buhari Yusuf kan takaddamar da ta dabaibaye shirin daukar sabbin 'yan Sanda a Najeriya