Isa ga babban shafi
Afrika

Shugaba Tshisekedi zai yaki rashawa a kasar

Shugaban Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Felix Tshisekedi ya bayyana aniyar sa ta kawar da gungun mutanen dake asasa rashawa a kasar, a yayin da yake jawabi a zauren majalisar kasar.

Felix Tshisekedi Shugaban jamhuriyar Demokuradiyyar Congo a zauren majalisa
Felix Tshisekedi Shugaban jamhuriyar Demokuradiyyar Congo a zauren majalisa REUTERS/Hereward Holland
Talla

A lokacin da yake gabatar da jawabin san a farko a zauren majalisar kasar dake Kinshasha, shugaban ya jaddada aniyar sa na ganin ya shifuda sabon salo don ganin an tsaptace duk wata yarjejeniya tareda bin didigin duk wani jami’in gwamnati da aka gano ya yi kokarin karkata dukiyar kasar ta hanyar da bata dace ba.

Kasar na daga cikin jerrin kasashe da asusun lamunin na IMF ,bankin Duniya da kungiyoyi dake sa ido ga batutuwa da suka jibanci tattalin arziki suke iyawa kalon kasar da ta yi kaurin suna wajen asasa cin hanci da rashawa a Duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.