rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mahukuntan Nijar sun shigar da harshen Igdalan jerin harsunan gida

media
Mahamadou Issoufou, Jamhuriyyar Nijar. ©RFI

Mahukunta a Jamhuriyar Nijar Sun shigar da harshen tsiraru na Igdalan a jerin harsunan gida, bayan wani zaman kada kuri’a a majalisa dokokin kasa. Igdalan wanda tsiraru da yawansu bai wuce dubu 120 ba, na rayuwa ne a jihohin Agadas,Tahoua da kuma wani bangare na Zinder. Daga Agadez ga rahoton Omar Sani.


Mahukuntan Nijar sun shigar da harshen Igdalan jerin harsunan gida 20/12/2019 - Daga Oumarou Sani Saurare