rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Maiduguri BOKO HARAM

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Boko Haram na farmakar matafiya a hanyar Maiduguri

media
Sojin Najeriya dake yaki da mayakan Boko Haram a yankin arewa maso gabas. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Daruruwan matafiya da mazauna wasu garuruwa da ke shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya sun koka kan hare-haren da bangarorin mayakan Boko haram ke kai wa tare da hallaka mutane da kame wasu ayi garkuwa da su a jihohin Borno da Yobe. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a Kai.


Boko Haram na farmakar matafiya a hanyar Maiduguri 24/12/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare