rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Zamfara Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Hare-haren 'yan bindiga na ci gaba da tsananta a Zamfara

media
Wasu makaman 'yan bindiga a jihar Zamfara. REUTERS/Goran Tomasevic/File Photo

A kwanakin nan mahara dauke da muggan nakamai sun karkata hare-haren da suke kai wa kan kauyukan kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da kuma wani yanki na Gummi da ke jihar Zamfara a Tarayar Najeriya.Faruk Muhammad Yabo ya duba mana yadda hare-haren ‘yan bindigar suka kasance, musamman wanda suka kai a kauye mai suna Zarumai. Ga dai rahotonsa.


Hare-haren 'yan bindiga na ci gaba da tsananta a Zamfara 27/12/2019 - Daga Faruk Yabo Saurare