rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Alfanun shan nonon rakumi

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin tambaya da amsa ,wasu daga cikin masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da alfanun shan nonon rakumi.

Mickael Kuduson ya jiyo ta baki masana ,da suka duba wasu daga cikin tambayoyin ku masu sauraren RFI a cikin wannan shirin.

Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da Intanet

Amsar tambaya kan alakar sanyin hunturu da karuwar masu tabin hankali

Amsar tambaya kan matsayin yankin Hong Kong mai kwarya-kwaryar 'yancin karkashin China

Karin bayani kan kan rabe-raben aikin hako mai a sassan Najeriya

Amsar Tambaya kan kasashen da ke da kujeran naki a Majalisar Dinkin Duniya

Karin haske kan mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da Amurka