rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar ‘Yan gudun Hijira Majalisar Dinkin Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan gudun hijira a Nijar sun kone rumfunan sansaninsu da ke Agadez

media
Wasu 'yan gudun hijira a sansaninsu da ke Nijar. IRIN News/Monde Kingsley Nfor

Wani gungun ‘yan gudun hijira wadanda suka samu mafaka a jihar Agadez da ke Jamhuryar Nijar, sun kone rumfunan da aka kafa a sansaninsu da ke yammacin garin na Agadez.‘Yan gudun hijirar sun kona sansanin ne bayan shafe kwanaki suna zaman dirshin a gaban offishin hukumar kula da ‘yan gudun hijra ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNHCR. Tuni jami’an tsaro suka kame akalla 100 daga cikinsu wadanda ake zargi da haddasa gobarar. Daga Agadez ga rahoton Omar Sani.


'Yan gudun hijira a Nijar sun kone rumfunan sansaninsu da ke Agadez 06/01/2020 - Daga Oumarou Sani Saurare