rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Sahel Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shugaban Nijar ya sauke hafsoshin sojin kasar

media
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou. ©RFI

Shugaban Jamhuriyar Nijar Muhammadu Isufu ya yi garanbawul a rundunar sojin kasar, inda ya sauya manyan hafsoshin dakarun rundunar sakamakon kashe sojojin kasar akalla 89 da ‘yan ta’adda suka yi, yayin farmakin da suka kaiwa sansaninsu dake Shinagodar a baya bayan nan.

Wakilinmu Salisu Isa na dauke da karin bayani cikin rahoton da ya aiko mana.


Shugaban Nijar ya sauke wasu hafsoshin sojin kasar 13/01/2020 - Daga Salisu Isah Saurare