rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Zamfara Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan sabon harin 'yan bindiga a Zamfara da ya kashe mutum 28

media
Yanzu haka dai al'ummar kauyen na Babban Rafi sun tsere daga garin saboda tsoron hare-haren 'yan tawayen yayinda suka samu mafaka a sassan jihar. REUTERS/Goran Tomasevic/File Photo

Mutum 28 ne suka mutu a wani hari da 'yan bindiga suka kai a kauyen Babban Rafi da ke karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara. Faruk Muhammad Yabo ya jiyo mana daga mutanen kauyen na Babban Rafi da suka bayyana masa cewar yanzu haka kauyen na neman zama kufai bayanda al'ummar cikinsa suka tsere don samu mafaka a wasu sassan jihar.Ga dai rahotonsa.


Rahoto kan sabon harin 'yan bindiga a Zamfara da ya kashe mutum 28 17/01/2020 - Daga Faruk Yabo Saurare